Your children first
Wato idan har kinaso ki gode WA Allah, toh ki dubi na kasa da ke. Rayuwa kowa da irin nata, zaman aure dole sai da hakuri.
Saime don mijinki na neman maata, toh ki godewa wa Allah da ba kece kike bin mazanba, domin yafi muni.
Saime, don kinji yana waya ko kinga chats dinsu da wata, kiroki Allah Ya tsaremiki imaninkiki tsaya gamijinki.
Ina en uwana maata, kuzo kuga maata da aka barsu da matsalar ci da sha da sutura, ciwo,bashi, ku zo kuga maata da mazajensu su saida kayan dakinsu su kayi wani aure.
Hmmm, my sisters, ku ture matsalolin mazajenku agefe, ku daura na 'ya'yanku, ku nemi maslaha, ku sama zuciyanku ruwan sanyi.
'ya'yanku sunefa damuwanku, Don Allah. #StayStrongAndBeThereForYourKids

Comments