kwanciyan hankalin mace
Burin kowace mace, taganta a gidan aurenta. Mace tana tinkaho ne da mijinta da kuma 'ya'yanta. Duk abinda zatayi cikin walwala da kwanciya hankali da natsuwa sai ya zamanto da kyau da albarka, musanman tarbiya, amma duk abinda za ayi cikin bakin ciki da tashin hankali, kowa yasan sakamakon babu alkhairi.
Yaku en uwa maaza, ku taimaka ku kula da mu, maatanku da sauran en uwanku maata. Duk wata matsala da kukegani, mafarinta daga gidane.
A happy woman makes a happy home.
Yaku en uwa maaza, ku taimaka ku kula da mu, maatanku da sauran en uwanku maata. Duk wata matsala da kukegani, mafarinta daga gidane.
A happy woman makes a happy home.
Comments